<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>424</hymn_number>
<title>Ina Farin Ciki LW424</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Ina farin ciki tare da waɗanda suka ce mani
 Ku zo mu je gidan Ubangiji. (3x)
 Ƙafafun mu suna tsaye
 Cikin ƙofofinki Urushalima.

[V2]
 1) Kursiyai ma, nan suke
 Kursiyai na shari'a
 Kursiyai na gidan sarki
 Dauda suma nan suke.
 Korus

[V3]
 2) Kabilu duka nan suke
 Kabilu na Ubangiji
 Domin su ɗaukaka sunansa
 Mai tsarki bisa ga dokokinsa.
 Korus

[V4]
 3) Ku yi addu'a
 Domin salamar Urushalima
 Waɗanda suke ƙaunarki
 Urushalima su yi addu'a.
 Korus</lyrics>
</song>